Waye Mijina Return 21
WAYE MIJINA*š¤¦āāļø
(Return)
Page 21
__tana fadāin nashiga ukku š Ni lubabatu alhaji yadawā¦kamun takāarasa salatinta akabude kāofar perlon akashigoā¦ innalililahi wa innailaihiraji un shine abunda yafito daga bakin alhaji mukhtar tana juyarda fuskarshi gefe sakamakon Wannan mummunan ganida idonshi sukayi wan inrin runtse Idonshi yayi dakāarfi Yana anbatar sunan Allah kamun zarafi juyawa yabita kāofar kitchen yanufi part dāinshi zuciyarshi nasuya kamar zata fashe sabida Wannan abunda idonshi yagani.
Hajiya Luba kuwa mutuwar zaune tayi tinda taka shigowar mujin nata yayinda yāammatanta kowa yayita kanshi wani irin kukane yasubuce mata me tattareda nadama da danasani kuka takeyi kamar ranta zefita tana tinanin hukuncinda megidan nata zeyi akanta tareda tsinewa hajiya bahijja datayi sanadiyar shigarta Wannan halin tajima ahakan kamun tatashi jiki amace tanufi bedroom dāinta.!
AFSAR kuwa bayan sunyi wankan sunshirya yakalli ASNALL cikin begenta yace I love you so much my sweet baby kinada Dadāi sosai kin,iya jiyarda yayanki dadāi ko? Murmushi tayi tana boye fuskarta kamun tace bawani Nan bayan kajimun ciwo sosai sezafi nakeji awurin..āzaro Ido š³ yayi cikin sauri yace ya salam š¤¦ bade koyau na ballakiba haba babyna yazaki Bari harna jimikiwo hakan?
Wani Dan iskan kallo ASNALL ta,aikamai kamun tabudāe Baki cikin kukan shagwabāa tace hakama zakaceš„ Bayan nayita rokarka Amma kashareni kamar bakakiba se ihu kawai kakeji kana Kara turamun katon babynanš„
āWayyo Allah my sweet hadda sharri wanne ihun nayi?š¤
āāAllah ihu karinkayi kana Kiran mom da yah IB hadda abei fa se ihu kakeyi kana fadāar wayyo dadāi kakeji shine zaka wanice hadda sharriš„
Wayyo Allah Yi hakuri baby namantane to ai dadin kine yayi yawa shiyasa narasa tinanina to hakuri kinji barana kawomiki drinks zakisha?
Aa Ni yunwa nakeji wlh abunci zanci.. okay barana karbāo miki..yah AB na Wai yah nawaf dazanzo Nan cewa yayi Wai dukana zakayi dama kace seka dakeni tinda banajin magana Kuma inbaka dakeni innafito seyamun duka mutuwa Wai sabida yatsaneniš„
Ido AFSAR yazaro cikin tafasar zuciya yanufi kāofar fita seda yarikāa handle dāin kāofar yajiyo muryarta tana fadāar yah Abnaā¦tsawa yayi cak tareda juyowa Yana kallanta ita kanta seda tatsorata domin AFSAR akwai bakāar zuciya.. murmushi doli tayi cikin sweet voice dāinta tace I love you my sweet love tana fadāar hakan tadunkāule..dudda yanayin dayake ciki na bacin Rai hakan bahana farin ciki dayashiga bayyana a kyakkyawar fuskarsa ba murmushi yayi Medan sauti kana yace love you too my life kana yafice daga dāakin Yana nufar perlon mom.
Tindāazu suka dawo daga fitardasukayi domin har nasalaci sunje sundawo zaune suke aperlon dukkansu suna kallan wani series film mom na zaune tana damawa abei furaā¦kamar Wanda akajefo hakan suka ganshi gaidashi sukashigayi daga masu fadāar yah IBFAR semasu cewa yah AFSAR sabida ba,iya ganewa sukeyiba kawaide suna cankaneā¦bawanda ya,amsawa acikinsu segun nawaf dakāarasa kamar amafarki sukaji perlon yadāauke dasauri tasssss tassss har sau biyu Wanda yasasu duka mikāewa arazane shiko nawaf yasha Mari har biyu Yana saurarar zuzarr dayakeji acikin kunnuwan nashi sabida bayajin komai inba Wannan zuuuuu dāinbaā¦suko dukkansu Ido suka zubamai Yana huci kamar kumurci kafin yahau nuna nawaf da yatsa Yana fadāar wlh wlh wlh kaji narantsemako ko amarfi kayi mafarkin kadaki ASNAL to idan kafarka kagara nemawa kanka asibitin data face dakai ballema kadaketa Ido biyu sabida tsabar karenani shine hadda fadāar waini Zan daketa Ina saurararka dawani lokacin nayi hakan dakai? Yafadāa Yana kāara Danko nawaf dāin Wanda cikin sauri IBFAR da mahabeer suka rikeshi suna fadāar haba abiy minene hakan please Dan Allah kabarshi..
Kala bece musuba se juyawa dayayi aharzukāe zekoma sekuma yajiyo Yana fadāar mom yunwa ASNALL keji abata abunciā¦itadai mom datayi sumar zaune taga Kiri Kiri ana neman kashe Mata yaro nisawa tayi kana tace gayacan a dining kadaukar Mataā¦batareda yayi maganaba yanufi dining dāin shinkafa ce yagani da miyar wake taji kayan lambu se kamshi ketashi zuba Mata yayi kana yadāauki robar kosilo yayi gaba.. kalln nawaf mom tayi kana seka Kama kanka yanzu inba hakanba kajawa kanka jinya tana gama fadāar hakan tawucewarta.
Suko sauran duka hakāuri suka hau bashi akan karyasaka komai aranshi domin yayan nashi yafadāa tarkon soyayya ne (Niko nace koya fadāa tarkon gindibaš)
Yadda yabarta hakan yasameta cikin sauri yakāarasa yatadata dakanshi yashiga Bata abunci seda taci sosai kana yabata lemu mesanyi Tasha aikojanye cup dāin daga bakinta beyiba tazabura dakāarfi kafin takai bathroom gabaki dāaya amai ya subuce Mata anan tarika kelayashi ba sassauci cikin tashin hankali AFSAR yayi kanta tareda tallabota jikinshi tajima ahakan tana Aman kamun yalafa Mata duk tajigata dakanshi yayimata wanka tareda gyara inda tabāata kana yakwantarda ita yafita danya gayawa mom Yana fitowa perlon IBFAR yace muje abei nanemanmu Yana pert dāin granny.. okay kawai yace suka tafi.
Hajiya Luba kuwa tindaga Wannan ranar tanutsu nadama iya nadama tayita Kuma haryanzu Basu hadāuda alhaji mukhtar ba shidai bekara fitowa Koda harabar gidanba itako Bata nemeshiba Wannan halinda suke ciki yasaka yaronsu tashin hankali Sam najeeb yakasa nutsuwa Amma bedena neman matanshiba ..hakama hajiya Luba dudda Wannan nadamar tata Amma burinta nanan nasan kebewada ASNALL acewarta Wannan ma da alhaji mukhtar yagani tsautsayine Amma daga tayida ASNALL zata Dena har abada( humm Wannan banzan tinanin shike hanamu samun cikakken tuba nagaskiya kullun kallo mukeyi daga yau bazamu kāaraba kobema hakan har lokaci yakure Mana Allah ya kyauta)
Suna shiga pert dāin granny Nan suka Sami tsoho da abei se dady da granny ananne tsoho kasheda musu anmayarda ranar tarewarsu Nanda sati dāaya in Allah yakaimu Kuma anan bayane gidanda zasu zauna Gert dāaya ne Amma kowada pert dāinshiā¦godiya sukayi iyayen nasu kana sukabar wurin suna komawa pert dāin mom suka wuce perlon su inda shiko AFSAR yanufi perlon mom.
Autar alheri āļø
š¤¦āāļø *WAYE MIJINA*š¤¦āāļø