Waye Mijina Return 16
đ€Šââïž *WAYE MIJINA*đ€Šââïž
(Return)
Page 16
*Wannan novel paid book ne banyadda kowa yafitarmun da abuna bikasan wahalar Danasha kafin narubuta abunaba idan Kika bitardashi Kuma keda Allah*
MAGANIN INFECTION wlh wlh wlh cikin kwana ukku Zaki rabudashi domin sekinyi gudawarshi sosai Kuma bame wahalaba hakan zefita ajikinki kamar dâa yabar cikin mahaifiyarshi da yardar Allah đđ
__yabihanyar dayake tinin itace tafita dudda besan ko,Ina bane seda takawo bakin kâofar kana yakulada penis dâinshi daketsaye haryanzu Kuma duk tabace dajini Ido yazaro tareda dawowa dasauri yadâauki dankâwalin ASNALL na atamfa yadâaura a kâugunshi kana yakoma dominshi Sam yanantada bakaya ajikinshi lokacin daya fito daga dâakin agigice se kuka
Suna ganin fitowarshi hakan sukayo kanshi kafin suyi wani yunkâuri yafadâa jikin IBFAR tareda kâankâameshi Yana sakin sabon kuka tareda nunamai dakinda yafito..cikin tsinkewar zuciya IBFAR yace aboyna kakasheta tumuko? Fadâamun Dan Allah miyasa zakayi hakan haba aboy itadâinfa yarinyac..ya,iya IBFAR miye hakan Dan Allah yadace kanutsufa shima musama mishi natsuwar hakan zesa mufahimci abunda mukesan mufahimta please đ mahabeer yafadâa dudda cewa shimadin akatse yake.
Aciyar zuciya IBFAR yasauke cikin fadâuwar gaba yake kallan AFSAR dake kuka kamar ransa zefita shiru duk sukayi tareda zubamai Ido suna kallan ikon Allah seda yayi me isarsa kafun yatsagaita Yana sauke ajiyar zuciyar⊠kallansa mahabeer yayi cikin rausasa kalami yace bro miyafaru da ASNALL ne ? Kadaure kagayamuna kajiâŠ. dâagowa yayi yawatsawa mai idonshi dasukayi jajir suna zubda kâwallah yashiga girgizamai Kai tareda motsa lips dâinshi Amma yakasa magana sakin IBFAR yayi kana yaja hannun mahabeer yanufi dâakin dukansu bawanda yace komai kawaide sunabinshi abaya yatura dâakin yashiga..idon mahabeer ne yasauka akanta tana kwance kamar gawa Rabin jikinta duk awaje sabida bewani kulada yarufe Mata jikiba sabida tashin hankali sakin hannunshi yayi cikin sauri yajuya baya Yana tare IBFAR dake kâokâarin shigowa yacewa AFSAR bro kasuturta Mata jikinta Mana ko ahakan kakeso mushigoâŠse alokacin yakulada yadda take cikin sauri yajanyo blanket yarufeta kana shuka shigo dâin..
Kallanta sukeyi kawai cikin tashin hankali IBFAR yace tamutuko aboy? kamun AFSAR yayi magana mahabeer yace aa Bata mutuba barana Kira Dr yafadâa tareda barin dâakin cikin minti 2 segaya yadawoda tareda de janeper
Fita sukayi domin subarta tayi aikinta tajima akanta kamun tasamu numfashin ta yadedeta kana tayimata allurar kashe zafi data bacci sa,annan tayimata dâinki bayan tagyara Mata jikinta tana jinjina girman Wannan aika,aikar da AFSAR yayi drive tasaka Mata kana tafito..suna ganin fitowarta duk suka taso suna hadâa baki wurin fadâar yajikinta Dr ? Murmushi kawai Dr tayi kana tace alhamdulillah dasaukâi sosai yanzu tana bacci sabida namata allurar bacci insha Allah daratashi komai zezama normal Amma Waye mijinta acikinku?
Gashi cewar IBFAR Yana nuna AFSAR dayayi zugum Yana zare ido..ââokay Dan Allah yallabai arikabi ahankali please kaga yarinyace kâarama Kuma taji ciwo sosai yanzu namata dâinki karka Kara kusantarta please senanda 2 week takâarasa zancen tana kallan AFSARâŠKai kawai yadâaga Mata kâwallah nakâara zubowa a idonsh
Itakam sallamah tamusu tareda barin wurin hakan yasa AFSAR komawa dâakin suna biyedashi abaya gun datake kwance yaje Yana kallan kyakkyawar fuskarta datayi fayau gashiduk hawaye sunbishi fuskar tata dafashi mahabeer yayi Yana girgiza Mai akai alamar tadena kukan haka domin shima tausayinta yakamashi sedai yasan Wannan shine auren bayadda suka iya kowacce mace seta dâandâani Wannan abun⊠mikâewa yayi Yana kallansu shima ganin yadda suka zubamai Ido yasashi Budâa bakinshi dayayimai nauyi sosai yace aboyna my bro kunga yadda Allah yayidaniko? Kunga jarabawar ubangiji akainako? Bantabâa danasani akan ko bakâin ciki akan lalurataba akullun godewa uban gijina nakeyi sabida nasan jarabawace daga gareshi nasan cewa itace kaddarata..shiru yayi Yana goge kâwallar dake zubomishi kana yadurkushe akâasa tareda sakin sabon kuka mecin rai kaidaga Jin kukan kasan daga kasan zuciyarshi yake fita cikin kukan yaci gabada cewa ââayau nakarbâi sabuwar kaddarata aboyna yau Ni AFSAR nayiwa kâanwata mafi soyuwa agareni fyadâe harna raunatata innalililahi wa innailaihiraji un yau Ni AFSAR nineda aikata laifi mafi Muni acikin miyagun laifuka yau ninedayin Zina đzinarmada kâanwata wayyyo Allah kaicona kaicona da Wannan rayuwar tawa nacutadda kaina da zuri,ata kâanwata kâanwata kâanwata faa sekuma yasake fashewada sabon kuka Yana fadâar alhamdulillah Allah nadodema da Wannan jarabawar Allah yabani ikondana cibyeta dâagowa yayi yakallesu kana yamayarda kanshi kâasa yaceââDan girman Allah kuyafemun wlh wlh Allah batanbâa sanin wata yâa maceba se ankan ASNALL bantabâa kebâewa dawata maceba se ita dudda nasan cewa Wannan kuskurenane Dana Bari harnafara Wasa da,ita tana matsayin kâanwata Amma banasanin lokacinda hakan kefaruwa Amma wlh Allah bantabâa aikata zin⊠bekâarasaba sakamakon dagoshi
Dasukayi tare suma kukan sukeyi dumin bakaramun tausayi yabasuba cikin so dakaunar Dan uwan nasu suka hadâa baki wurin fadâar bakayi zina ba AFSAR halalinka kanema bawani abun laifi daka aikata ASNALL matarkace bawai iya kâanwarka ba sabida hakan Dan Allah kadena kuka kajikoâŠ.shidai AFSAR wani irin kallo yake binsu dashi natuhuma darashin yadda yakasa kida motsin kirki balle yasamu zarafin magana..ganin hakan yasa sukace tabbas matarkace barakaji yadda akayiâŠatake sukashiga bashi lbrn abunda yafaru har izuwa yau da tsoho yagaya Musu cewa dukkansu yadâaura musu aure..
Alhmdllh alhmdllh kawai AFSAR kefadâa Yana Yar dariya tareda kuka cikin farin ciki yake fadâar wayyo Allah na dadâi yanzu dukkanmu munada Mata kenan? Wayyo alhamdulillah Allah nagidema daka mallakamun mace mafi suyuwa agareni alhmdllh naji dadi sosai ASNALL nayi farin ciki danazo Miki kina matata bawai kâanwata kadâai ba alhmdllh yau dai baby tazama Taki tahar abadaâșïžđ⊠dariya sukayi dukkansu suna sake rungume juna.!
Umma natafi cewar nabila tada fitoda shirinta..ââto shikenan Allah yakaiki lpy kegaisarmun hajiyar..to umma shine kawai abunda tace tana barin gidan tanufi bakin titi abun Hawa tasamu shiga tayi tagamai inda zekaita suka tafi..gidan hajiya bahijja suka nufa abakin Gert dâin gidan ya,ajiyeta tasallameshi itako tashiga cikin harabar gidan..murdâa handle dâin kâofar perlon tayi tashiga wanirin shock ne yadâibeta sabida abunda idonta yayi tozali dashi..
Kuyi hakâuri darashin jina seyau nasamu tayimun yadda nakeso affuwan đ please đ
Autar alheri âïž