Hausa NovelsHausa NovelsNamijin Zuma Hausa Novel

Namijin Zuma 17

Sponsored Links

💖🐝NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 17🐝💖 *THIS BOOK IS 1000 ONLY 08101626484*

Idanuwanta ta zuba masa sbda ta tabbatar kalaman da yake mata daga bakinsa suke fitowa, domin kanta ya daure, kullum lamarinsa kara lalacewa yakeyi. dauke kansa tayi daga kallonsa
cikin kunyar kalamansa, mamakinsa ya kuma ninkuwa a zuciyar Aunty nabeelah, tunani da nazari tashigayi meta masa na rashin kamun Kai da har ya samu lagonta ya renata haka, wai yau itace kalamannan ke fita daga bakinsa zuwa gareta, sometimes gani takeyi kamar a mafarki, Ko itama zinar yakeso yayi da ita ne !? Ta tambayi kanta a zuciyarta, a zahiri tace “Mena maka har renin da kamin yayi yawa haka Dan Allah Aeezad?”
Nabeelah ta fadi cikin bacin Rai ji takeyi kamar ta rufesa da duka, rainin Daya mata yayi yawa, ba karamin bata mata Rai hakan keyi ba, wai har ita yake cewa ze tabawa nonuwa. “Nifa ban rainaki ba mommy ,,,nide wallahi sanki nakeyi, kuma so ai Yana tare da sha’awah,bayin kaina bane ba,…” Aeezad ya fadi Kai tsaye se Tand’e harshe yakeyi Sbda tsabar jaraba. Dauke kanta Tayi daga Kallansa kalamansa sun fara bata haushi ji takeyi kamar ta rufesa da mugun duka dayasan abinda takeji dabe dinga mata kalamanba. “Gabaki daya baka da tarbiya …” Nabeelah Ta fadi a hasale cikin kosawa da halinsa. “Eh Naji tarbiyarkice…” Ya fadi Yana shafar cikin tafin hannunta da sigar iskanci-iskanci yana Wani lumsar Ido. cikin hanzari ta kwace hannunta sbda tsigar jikinta dataji ta tashi Nan da Nan ko ina da ina a jikinta ya dauka,ta kallesa ta watsa masa harara ta lumshe idanuwanta yayin da wasu abubuwa ke mata yawo a jiki, Duk sanadin shafar dayawa tsakiyar. tafin hannun nata ne Nan da Nan jikinta ya mutu murus. “Mommy in anason dadih ba asa wando,ciresa akeyi ayi tsirara,a bayyana kayan Alatu, Abin zefi dadih, Amma se kiyita Wani basarwa, wlhi nasan ko yayane kema kinaso a tabaki, kina bukatar namiji daganin cikin kwayoyin idanuwanki a hannu kike, nonuwanki na kaikayi ma kila,…” “An gaya maka ni Yar iska ce irinka…Karamin yaro dakai ka lalace,…” Nabeelah ta amshe. Murmushi Aeezad yayi yace “A Haka da kike ganina karamin yaro,daza a bamu daki muyi 2mnt a ciki wlhi sena saki ihu, fata-fata zanma durinki, sena zunguroki gefe da gefe…” “Subhanallahi…” Nabeelah tayi saurin fadin hakan Hadi da juyawa ta kalli hajiya bilkisu wadda keta bacci batasanma me akeyi ba. “Yanzu da kake maganar Nan in hajiya taji fa, dawani Ido zata kalleni? Mara tarbiya irinka ko, wlhi banasan halinka..” Cewar Nabeelah. “Ina ruwana ni kota wata hajiya taji, ai ko ba yau ba dole setaji wallahi, danni gayawa daddy zanyi ina sanki gobe da safennan kawai a daura mana aure sbda ni wallahi so nakeyi najini a mararki, gabana a hannu hannu yake…” Jin yace ze gayawa daddy yasa nabeelah dagowa ta kallesa a razane domin taga tabbacin abinda yake fadi a kan fuskarsa, Nan take taga babu wasa Kan fuskarsa. “Wallahi da inga wannan ranar kwara inga ranar mutuwata…” Cewar Nabeelah datayi mgnr ba alamar wasa a cikin muryarta da kan fuskarta nan da Nan tabi ta hade Rai ta chanza bako Annuri ko kadan a kan fuskarta. Aeezad ya zuba mata Ido yayinda kalaminta ya dukeshi over, be tabbatar da kiyayyar da nabeelah take masa ta Kai haka ba se yau, haka kawai yaji zuciyarsa ba dadih kalamanta sun matukar dokesa. “Saboda baki Sona mommy? Har kiyayyar da kkmn ta Kai haka?Meye lefina da baki Sona har haka Mommy?” Aeezad ya fadi cikin sanyi yayinda Nan da Nan yashiga Wani yanayi Me wuyar rubutawa. Ba tare data basa amsar tambayarsa ba sbda tayi nauyi a fadeta gatsal ita harga Allah bata sanshi na soyayya. “San uwa da d’a nake maka Aeezad…banga ta yadda za ayi hakan ta faru ba in soka da wata tsiga, in kana bacci ka farka daga bacci, banasan kalami irin wad’annan daga gareka zuwa gareni Dan Allah mu rike mutumcinmu nida Kai, in Dan kana ganina ne a gidanku kakemin kalamannan na banza dasuke batamin Rai, wlhi ko gobe se in bar gidan Aunty hafsat, yadda ma bazaka kara ganina ba har abadan, na gaji da wadannann kalamin wlhi ina daga maka kafa ne kawai Dan kana gadon asibitin, Amma bazan yarda sab’o yashiga tsakaninmu ba ..” kureta da ido Aeezad yayi harta gama fadar maganganun, Nan take yashiga tai-tayinsa jikinsa yayi sanyi dajin kalamanta ya kula ma ta tsaneshi ne yanzu, daman yasan bata masa irin San da yake mata ,Amma besha kiyayyar takai haka ba. “Har zaki iya tafiya inda bazan kara ganinkiba mommy? Kiyayyar tayi yawa… Haba mommy ki tuna ke kika raineni Amma yau kike ikirarin zaki iya tafiya inda bazan Kara ganinki ba har abadan mommy? Ashe kiyayyar da kikemin har takai haka? Daki tafi inda bazan kara ganinki ba kwara in mutu in bar duniyar Nan, sbda rayuwata ba amfani in babu ke, duba kiga yadda nazama kamar wa-wa saboda kawai San da nake miki , ki tuna banifa na daurawa kaina sanki ba!” ya karashe maganar kwallah na ciko cikin idanuwansa, nabeelah dake kallonsa tayi saurin dauke idanuwanta sbda kwallar datagani a cikin idanuwansa, yayinda kalamansa suka ratsata, taji tausayinsa ya ziyarceta Amma Sam batajin ko ze mutu zataji tana sanshi. Zamowa Yayi kasan tiles din dakin Sam Yama mance da ciwon hannunsa ya tsugunna a kasan guiwowinsa yayinda kwallah ke zirarowa daga cikin kwayoyin idanuwansa lokaci kankani ya rikice kmr bashi ke kalaman batsa ba dazu, Yana tsugunne kasan guiwowinsa Ya hada hannayensa gida biyu alamar roko Kamar Almajiri “Dan Allah mommy ki rufamin asiri yadda ubangiji ya rufa miki, kiyimin sutura yadda ubangiji ya suturta ki Dan Allah, ni ba damuwata ki soni ba, kawai ni ki barni in soki in aureki ko bakya sona ni zan zauna dake haka, wallahi mommy da ace ana ganin zuciya dakinga cikin zuciyata cike take da soyayyarki wallahi in ban sameki ba rayuwata zata gurbata…Dan Allah ki temakeni banda kowa a duniya seke da sanki dayake dawainiya da rainah!” Duk maganganun da yakeyi yanayi Yana kuka kmr ransa ze fita, hankalin nabeelah ya tashi se juyawa takeyi tana kallon hajiya bilkisu tsoronta Allah da Annabi kada hajiya bilkisu ta tashi taga Aeezad tsugunne gabanta yana kuka da batasan me zata gaya mata ba. “Dan Allah ka rufamin asiri ka dena kukannan, ka tashi ka koma kan gadonka, ka dena kukannan PLS…” Nabeelah ta fadi cikin magiya a tsorace take. “Nima ki rufamin asiri Dan Allah mommy, ki dubeni ki dubi halin da rayuwata take ciki, rashinki barazana ce ga lafiyar zuciyata..” ya fadi still Yana kuka shi kadai yasan jarabawar da yake ciki na matsifar santa. Aunty nabeelah Ta shiga mamakinsa ganin yadda yake kuka gabanta Yana rokonta a kan ta bari ya sota shi damuwarsa bama wai ita tasoshi ba, tabbas ko be gaya mata ba tasan Yana santa,Amma ina ita har abadan bazata soshi ba, in zata iya soyayya dashi to tabbas zata iya soyayya da d’anta na cikinta. “Shikenan ni pls ka tashi ka zauna, kasan Kai waye kuwa da kake tsugunnamin gabana, Kai babban mutun ne, karka manta ni nanny dinka ce, ni na raineka , haihuwarkane kawai banyi ba Aeezad! Muci gaba da zama kamar yadda muke ada pls …” Cewar nabeelah. Ai kamar ta soka masa mashi haka yaji kalamanta, ya kara fashewa da kuka Yana fadin “Waye ni ? Ke kike ganina Wani ni ba kowa bane in ina gabanki… Ki dubeni wallahi ni ina sanki yazanyi da rayuwata in naci gaba da zama dake kmr ada, se inyi ya-ya da sanki? Ke wai meyasa baki da tausayine? Gabaki daya bakyajin tausayina, na miki uzuri sbda bakisan me nakeji bane, ko makiyina inyasan me nakeji dole ya tausayamin, …” Nabeelah tayi hanzarin katseshi sbda ihun da yakeyi yayinda big hajiya ke motsi,da karfi yake mgna kmr mahaukaci. “Dan Allah kayi hkri kayi shiru ka koma kan gado, kada big hajiya ta tashi taji ko ta ganmu a haka…” “wlhi ni ba ruwana intaji seta gayama daddy ma ni,,,” cewar Aeezad. Nan ta rikice tashiga rokonsa kan ya koma kan gado sesu cigaba da magana da kyau. Da kyar ya tashi daga guiwowinsa dayake tsugunne, se sharar kwallah yakeyi kamar Wani karamin yaro, ya koma gefen bed ya zauna,ya zubo mata Ido Hadi dacewa “Yanzu zaki barni inci gaba da sanki, ko kuma in tada big hajiya in gaya mata inyaso ita ta gayawa daddy, kawai ayita ta kare, nide ko duniya zata taru a kaina bazan dena sanki ba…” Da karfi yake maganar ko A jikinsa. Nan take nabeelah ta kara rikicewa sbda ganin Yana Neman mata tereren bankad’a a rikice tace ” Naji duk abinda kkeso na amince….” “harda zuqar bakinki da zanyi da taba nonon? Ni kinga mommy basema Nasha nononba inde luguiguita, in jisu cikin hannuna, na tabbatar kilama sena kawo bansani ba…” “Dan Allah ka bar mgnr Nan pls, sanin kanka ne, ni ba Yar iska bace, wlhi Wani namiji be taba kusantomin jiki ba…” Cewar nabeelah,datayi mganar cikin gajiya da wadannan kalaman nasa tagaji daji Ma gabaki daya. “Nima ai ba d’an iska bane, kawai inasan iskancinne muyi dake pls..ni zan fara lagudarki insha Allahu, ai dagani nasan zakiyi dadih mommy,, zan tinjima nonuwa insha in Kai geji!…” “Wai sona kakeyi ko jikina kkeso?na gaji da rashin kunyar an taka Aeezad” Cewar Nabeelah data karashe mgnr cikin kosawa. “kaunarki nakeyi, ni ba jikinki nakeyi soba,, kawai rashin dacewa da banyi bane da mace yasa shaawarki take bijiromin,kmr inyi hauka, ai namayi hkri na jimafa ko Burana mace bata taba ba, balle in cita,,, nifa Allah wlhi ni ban taba kaunar wata mace da shaawarta ba kamar ke mommy, da jikinki nakeso ai da tuni nasamu ko bakyaso senaciki lungu-lungu mommy..” zaro mgna kawai yakeyi ba control “shikenan kawai mubar mgnr Nan …Dan Allah ka kwanta kayi bacci, kadinga sawa ranka salama, ka kintsa bakinka pls…” Cewar nabeelah. “Zan kwanta, but bani ko bakinki ne insha, ko zansamu saukin abinda nakeji a kanki… Na hkra da taba nonon sbda nasan ba samu zan ba” ya fadi Yana kokarin jawo hannunta Kmr ana tsungulinsa haka yakeji, kmr ana tsikarinsa,. nabeelah ta kwace hannunta Hadi daja da baya ta fara magana kasa-kasa “Yanzu inna baka sekasha ko kunyar duniya babu Kai a cikin idanuwanka…” Nabeelah ta fadi tana me kara mamakin rashin kunya irin na d’ana miji,. “Ko gindi kika bajemin wlhi zanci mommy ynzu se in cire wandona kawai Insa miki doguwata…” Aeezad ya fadi Yana kallon saitin gindin nata. “Haramiyarka har abadan wlhi…” Nabeelah ta fadi Hadi da nufar makwancinta , ynzu tsoro yaron ke bata,. Humming Aeezad yayi yace “cika bakinki na bani mamaki mommy…” nabeelah ta masa banza kamar bata jishi ba, a zuciyarta dukta fara kosawa da zamansu tare a asibitin ganin yadda ynzu har mgnr Shan baki da nono ya shigo tsakaninsu tabbas wata rana ba tambayarta zeyi ba sede ya Aikata, ta juya ta kalli hajiya bilkisu daketa bacci wai duk jimawar dasukayi suna mgnr Nan hajiyar bata jiba, bacci kawai takeyi kmr ta mutu, AC nata ratsa lungu da sakon jikin big hajiya. “Insha Allahu dasafe zan sanar da daddy abinda ke tsakanina dake, tinda nide kwara ayi Aurennan kar in miki fyade momny…” Cewar Aeezad, nabeelah ta kallesa ta kula so yakeyi tayita biye masa, ita Kuma bacci takeji Dan haka batace dashi komi ba, ynzu ta maidasa ma mara hnkli, gabaki daya bashi da saiti. bata jima da kwanciya ba bacci ya dauketa da tunani tunanin yazatayi AEEEZAD ya dena mata kalamannam a zuciyarta. A bangaren Aeezad kwana yayi Yana kwance Yana kallanta se murmushi yakeyi kamar wa-wan sarki, kawai dannewa yakeyi Amma ganinta a kwancen da yakeyi Yana tsananin tada masa da hankali, kaf shaawarsa ta duniya ta dawo kanta, ya jima Yana dannewa ransa shaawarta shi kadai yasan me yakeji, Tabbas da babu karfin adduah da juriya dako a gaban waye seya danne nabeelah, ya sha bakinta ko ya taba nono, sbda in Yana ganinta notikan kansa kwancewa sukeyi Tas, Nan take se yayi loosing control, tabbas dole Yana bukatar mafita sbda bayaso yacita ba Aure shi Aureta yakeso yayi , sbda San da yake mata bayajin ze iya rayuwa bata, ko ganinta da yakeyi Yana samun sassauci a rayuwarsa, shide yana cikin jarabawar dabesan ya karshensa Zeyi ba.

 

Manage wuta tayi wuya.

Back to top button