Namijin Zuma 15
ššNAMIJIN ZUMA PAID PAGE 15šš *This book is 1k 08101626484*
āBaka jiba kenan danagaya makaā¦bari in kara fada maka da babban harshe, Kaf danginmu babu wata nabeelah,! Sede cikin masu aiki marasa lasisiā¦ā hajiya rafiāah ta fadi Yayin datakeji kmr ta rufe doctor nazir dake tsaye da duka, Tas hajiya rafiāah tagane wace nabeelah Ake nufi, Amma tayi kmr bata ma San wata halitta wai nabeelah ba, ta kudirta a ranta inde tana gurin wata nabeelarh banza bata isa ta shiga ba. A bangaren Naāeema Kam se yanzu ta fahimci nabeelaeh da Ake nufi, ita fa a rayuwa ma ta mance da wata nabeelah tinda ta koma gidan Aunty hafsat naāeema ta mance ta ita gabaki daya, koda taxo ma bata kula da wata nabeelah ba, se yanzu da Dr Nazir yayi maganarta ta ganta daga can gefe ita da Aunty hafsat Wani irin bakin cikinta ya tokarewa naāeema zuciya ji tayi tamkar ta karasa ta jawota ta shakure, haka kawai taji kiyayyar datakewa nabeelah ada yanzu ya ninku tayi doubles. Zaks dake gefe ya zubo ma hajiya rafiāah Ido da Aunty nabeelah, be tabbatar hajiya rafiāah bata da kirki ba ta wuce inda ake fadarta ba se jiya zuwa yau, Zaks ya kula a lamarin hajiya rafiāah harda jahilci ke dawainiya da ita, shi tinda aka kawo Aeezad asibitin yazo asibitin baya hayyacinsa har yanzu ya rakube gefe yanata tunanin a Wani hali abokinsa yake Amma ya kula ita hajiya rafiāah Sam ba ciwon Aeezad bane a gabanta se wasu iskanci-iskanci takeyi.
Doctor Nazir ya zubowa hajiya rafiāah daketa faman hayyako masa kamar zata maresa gashi kowa ya gaza magana a kan abinda take masa ya kula tanada power sosai shi a zatonsa itace mahaifiyar Aeezad. āBakar tukunya me fidda farin tuwoā¦ā Dr Nazir ya fadi a zuciyarsa ya tsaya kawai kmr an dasashi Be tankawa hajiya rafiāah ba. āDoctor ga Nabeelah Nanā¦ā Hajiya bilki mahaifiyar Alhaji sunusi ta fadi Hadi da nunawa doctor inda nabeelah ke zaune ta sadda kanta kasa. Nan kallo yadawo kan nabeelah, hajiya rafiāah taji kmr ta hadiye zuciya ta mutu ta juya ta gallarawa hajiya bilkisu harara dabadan idon mutane ba tabbas dase ta zagi hajiya bilkisu daman tasaba mata takakkiya ta mata zagin babbar bargo, ko ince suyiwa juna zagin babbar bango sbda itama hajiya bilkisu ba kanwar lasa bace cikakkiyar bakatsiniya ce bakatsin Kam kunya garesu bade kara ba, kowa yasan ba a nunawa bakatsine yatsa a maido da yatsa yadda yake. āKi shigo sir Aeezad na nemanki pleaseā¦ā cewar doctor Nazir Daya zubowa nabeelah ido, wadda ta gaza motsi sbda tsoron abinda hajiya rafiāah zata mata. āTashi ki shiga, inga yar ubanda zata hanaki shiga kiga jigana,,,Dan bura ubar mace, inga wake ubanta ga garin katsinaā¦ā Cewar hajiya bilkisu data taso da kyar da sandarta a hannunta tashiga takowa zuwa inda nabeelah take a zafafe,, Nabeelah tamike cikin kwarin guiwa saboda maganar da hajiya bilkisu ta kuma Yi, Amma still a tsorace take sbda irin mugun kallon da hajiya rafiāah da naāeema ke Aiko mata dashi. ābade ubana ba, sede uban wata wlhi, Dan ubana yafi karfinkuā¦ā Cewar hajiya rafiāah datayi maganar cikin tsiwa se zaburowa hajiya bilki takeyi kamar saāarta. āKe karki sake ki zagarmin uwa wallahi yanzu zan nuna miki iyakarkiā¦ā Cewar Alhaji Abubakar dayayi mgnr a zafafe, duk abinda Rafiāah keyi be taba magana ba se yau, ta kaishi kwano ne yanzunma sbda zagar masa uwa datake neman tayi a gabansa wlhi dabadan a asibiti suke ba da tini ya mareta. alhaji sunusi yana gani Amma ya gaza magana kamar ruwa yacishi, a zuciyarsa Yanajin tsananin zafin abinda takewa uwarsa a gabansa, Amma ya kasa tafuka komi. āBismillah shege ka fasa Dan halak se yanka,,,,duk Dan shegiyar daya fasa nunamin iyakata ya raina uwar sa da ubansaā¦ā Cewar hajiya rafiāah datake mgnr cikin rashin tarbiya da tsananin tsiwa. Ran alhaji Abubakar ya kara baci Ainun Nan idanuwansa suka rufe dominshi a rayuwarsa bayaso ka taba masa uwarsa, yasan darajar uwarsa sosai bayason abinda ze taba masa martabar mahaifiyarsa. Zaburowa yayi ze karaso inda rafiāah take,hajiya Maryam matarsa ta riko masa hannu sbda bataso a raba abun kunya a asibitin. hajiya bilkisu tayi hanzarin dakatar dashi dacewar. ākyaleta karka damu Kawai Alhaji, duk wanda ya raina iyayen wasu ai besan darajar nasa baneā¦ā āko kuma wasun ne basu San darajar nasu iyayen baā¦ā Cewar hajiya rafiāah idanuwannan kyar na marasa tarbiya. āPls ya isheki haka,,,wallahi ki iya bakinki,abinda kike fadi a kan hajiya babba yafa isheki fa, ke bakifi kowa rashin kunya ba, kawai Dan iyayenmu na kwabāa mana ne dako Tari baki isa Kiyi a Nan baā¦kina Kara cewa Wani Abu a Nan wallahi zan bazar dakeā¦.ā Cewar babban Dan Alhaji Abubakar Saifudden. Aiko Nan hajiya rafiāah tayi mukus sbda tasan waye saif ya tafa kusan marinta dayaje gidansu ya zagi uwarsa wato hajiya maryam da kyar aka hanasa dukanta Amma da ya rufe gida ze mata dukan tsiya, saif irin Mutanennan ne Yan a mutu ko Ayi Rai gashi da bakar zuciya, again irinn Yan dabannan ne. Nan bakin hajiya rafiāah ya mutu se harara taketa aika musu dashi naāeema ta bude baki zatawa Saif rashin kunya hajiya rafiāah tayi hanzarin kwabarta ta hanyar bige mata hannu dole itama tayi shiru, se harare harare kawai suke bin kowa a gurin dashi. āKar Wanda ya kara magana please sbda kar mu raba abun kunya Dan wasu sun saba rabawa ba yau farau ba ..ā cewar hajiya Maryam mahaifiyar Saif. Hajiya rafiāah ta watso mata wani mugun kallo, Hadi da harara. Saif ya amsa da āInsha Allahu mommyā¦.Aunty nabeelah wuce kiji Kiran da blood Aeezad Ke miki,..ā saif ya karashe mgnrsa Yana kallon Aunty nabeelah dake tsaye knta kasa tana sauraren dibar albarkar da hajiya rafiāah tayi a gurin.kmr tana jira saif yayi maganar ta nufa dakin kanta kasa, doctor nazir Kai kawai ya girgiza a zuciyarsa Yana me kyamar hajiya rafiāah, ya marawa aunty nabeelah baya zuwa dakin da Aeezad ke kwance. hajiya rafiāah taji kmr ta hadiye zuciya ta mutu saboda zallar bakin cikin shiga dakin da nabeelah tayi, Amma sede ta dauka a ranta tabbas anci bashi, ita Sam ba a mata abu aci lilis dole seta rama. naāeema ma taji kmr ta mutu Dan takaici tinda tazo bataga mijinta ba, Amma Yana farkawa wai ya tashi da sunan wata banza nanny mara lasisi, āYar iska ballagazaā¦ā Naāeema ta fadi a bayyane ta yadda mahaifiyarta dake kusa da ita ce kawai taji me tace, juyawa rafiāah tayi ta kalli Yar tata Nan taga hawaye ya wanke mata kunci, bakin ciki ya kuma wanke zuciyar hajiya rafiāah. āKiyi shiru ki barni dasu kawaiā¦ā Cewar hajiya rafiāah datayi mgnr hadi dajan hannun naāeema suka bar gurin zuwa Wani gurin a cikin asibitin, Alhaji sunusi yabi su da Ido kawai a zuciyarsa Ji yakeyi kamar ya rabu da rafiāah ya huta Amma a zahiri baze iya hakan ba,Sam baze rayu in ba hajiya rafiāah ba.
Nabeelah nashiga dakin tayi tozali da gogan, kwance yayinda kwayoyin idanuwansa ke kallon kofar shigowa, idanuwansa nayin tozali da ita yaji tamkar an basa aljannarh duniya, ya sauke ajiyar zuciya, yayinda Wani irin murmushi ya subuce masa, kallo Daya ya mata ya fahimci tashin hnkli mara misaltuwa Hadi da rudāu a tattare da ita,duk tayi Wani kala kamar tayi ciwon shekaru, yasan duk sanadinsa tashiga wannan yanayin. Karasowa tayi inda yake kwance kan bed din marasa lafiya, idanuwanta kur a kansa, duk yabi ya rame marirrikan data masa suna Nan kwance radau a kan fuskarsa abinka da fuskar hutu, Wani irin tausansa ne ya cika mata zuciya Nan da Nan idanuwanta suka ciko da kwallah,. āAm still love you Mommy, ni ko zaki kasheni wlhi ina sanki!ā Aeezad ya fadi Yana mejin zuciyarsa na bugawa kamar zata fito masa fili yayin da santa ke kara ninkuwa a birnin zuciyarsa, wallahi shi kadai yasan me yakeji a zuciyarsa a kan nabeelah. Wadansu hawaye ne suka wanke masa fuska, yayin datake tsaye jigin gadon doctor nazir na bayansu, doctor nazir dayaji kalaman da Aeezad ke fadāawa nabeelah. kwallah suka ciko mata idanuwa itama Nan take suka zubo kuncinta duk dauriyarta Amma ta gaza daurewa. Ya Miko mata hannunsa wanda ke daure da drip yayin dayan hannunsa an cire masa harsashi sannan an masa dauri, domin harsashin ya taba masa kāashi guiwar hannu kadāan. Haka kawai ta tsinci kanta da mika masa hannunta itama ta kama nasa hannun gam. Wani irin sanyin niāima me azabar mugun dadih ne ya ratsasu su duka Biyun, bakamar mashi Aeezad, ya kara Luntsuma a kaunarta.ya rike hannunta sosai cikin nasa Hadi da zubo mata Ido kwallah na zubo masa, yayin da itama tana kallonsa tana kwallarh, shaf sunma mance doctor Nazir na dakin, ganin haka yasa doctor saurin ficewa a dakin, ya kula sun shiga shauki. Hankalin nabeelah ya Dan natsa yayinda hannunta dake cikin nasa ya sama mata natsuwa me yalwa, irin nutsuwar da ruhinta ke bukata a halin yanzu. āKuka kika dingayi saboda an harbeni ko?ā Cewar Aeezad. Batare datayi aune ba ta tsinci kanta da daga masa Kai alamar Eh. Wani dadih ya ratsa Aeezad tabbas ko makiyinsa yasan yanasan aunty nabeelah. āKin fara Sone Mommy pls?ā¦zaki aureni Dan Allah? āYa fadi kmr zautacce,. Lumshe Ido nabeelah tayi ta bude a kansa Sam batason mgnr SO da Aure tsakaninta da Aeezad. Kauda mgnr tayi dacewa āya jikin naka jarumin nabeelah?ā Aeezad ya amsa da āDasauki Amma Dana ganki ne naji saukin, sanki ya kuma habbaka a birnin zuciyata, ke sinadari ce ga lafiyata! Inajin yawonki a jinin jikinaā¦āya fadi ba kunyar idanuwanta yakureta da Ido kmr bashi ke kwance a kan gadon asibiti ba, se kalamai yakeyi, zuciyarsa se azalzalarsa takeyi da Azabar santa. Dauke Kai nabeelah tayi ta maida dubanta gefen dakin Sam batason jin kalaman a bakinsa basa mata dadih se daci ma dasuke mata. āKa yafemin pls?ā Ta fadi ba tare data kalleshi ba, still hannunta na cikin nasa, se kara rike hannunta yake gam a cikin nasa, soft and soft sun hadu abun zar dadih. āMe kika min? āDana marekaā¦ā Ta fadi still bata kalleshi ba. Murmushi Aeezad yayi yayin dayakeji kamar ya jawota ta fado jikinsa yaji duminta yaji dadih, tafin hannunta laushinsa ya shahara ya tabbatar jikinta seyafi tafin hannunta soft. āBakimin komi ba, Marin da kikamin dankin isa ne kikayiminshi yanzu in Wani ya isa ya mareni mana yagani,,ke isashshiya ce a fadar zuciyata ciki da wajenta,,kina mulki!,,ā juyowa nabeelah tayi ta kallesa Sam batasan ya iya wadannan kalamanba se yau, mamakinsa kara rufeta kawai yakeyi, duk yabi ya rikide mata ya chanza hali gabaki daya, rashin kunya zallarta kawai ke damunsa, dabadan Yana kwance gadon asibiti ba shi kansa yasan dabe isa ta tsaya Yana gaya mata wadannan kalamanba balle harda rike hannu. āAllah ya baka lafiya bari in koma waje kasamu ka samu ka huta..ā Cewar nabeelah. āAah karki fita ni ganinnki yafimin baccin daxanyi Dadihā¦ācewar Aeezad. āMeyasa ka chanza halinka , bazan iya zama ba in kana irin wadannan kalamanā¦ā Nabeelah ta fadi Hadi da kwace hannunta daga cikin nasa. āWani kalaman nayi kawai dannace ina sanki, nifa bacewa nayi inaso naciki ba, sanki nace inayi mommy, azabar sanki nakeyi JARUMAā¦.ā Wani irin kallo nabeelah ta Watson masa, wato shi bakinsa baze mutu ba koda yake kwance gadon asibitin se yayi batsa. āKinga ciwonnan da yake hannunaā¦.ā Aeezad yayi mgnr Yana nuna mata hannunsa dake nade da bandeji an sagalesa sama. Nabeelah ta kallah, ta lumshe idanuwanta tin-tini tagani Amma taki kalla sosai sbda tsigar jikinta tashi takeyi, ji taji tamkar a jikinta ciwon hannun nasa yake. āKingani kou?ā nabeelah ta daga masa Kai alamar Eh ta kauda fuskarta gefe. āZafi sosai hannun kemin Har cikin zuciyataā¦Amma wlhi bazan kwatanta zafinsa da zafin da sanki kemin a ruhina da bargon jikina ba,, bantaba jin radāadāin da nakeji a zuciyata ba seda na fara sanki mommy,,,,ā kallan bakinsa nabeelah kawai keyi, yayinda kalamansa suka daketa, ta kuresa da Ido kawai fuskarsa na tabbatar mata da kalamansa, tasan duk abinda ya fito daga bakinsa tabbas hakan ne a zuciyarsa. āPls ka dena irin wadannan maganganun Dan Allah kaga baka da lafiya kaji da lafiyar jikinka..ā Cewar nabeelah Sam ta kosa dajin wadannan jiga-jigan maganganun nasa. Ya bude baki zeyi mgna doctor nazir ya turo kofar dakin ya shigo tare da wata nurse wadda ke rike da Wani dāan kwando. Nurse din doctor naxir Suka gaidasu cikin girmamawa, suka amsa cikin girmamawa āSir za a maka Allurori kana bukatar hutu, Allurorin zasu saka bacci yanzu ..ā,cikin girmamawa Doctor Nazir yayi masa magana. āOkay ayiā¦ā Cewar Aeezad daketa kallon nabeelah kamar mayen dayaga lafiyayyen nama, doctor Nazir ya fara aikinsa daman a hannu za a masa Allurorin na jijiya ne. āBari in fita toh Allah ya kara saukiā¦ā Cewar nabeelah Datayi mgnr tana niyar juyawa ta bar dakin. Aeezad ya dktar da ita Hadi da girgiza mata Kai alamar āAah Pls,ki bari in kalleki har inyi baccinā¦ā kunya ta kama nabeelah sbda mgnr da yayi a gaban doctor da Kuma nurse din dake tsaye,,ta kula bejin kunyar kowa a gaban kowa ze iya gaya mata kalmar SO. āYa Rabbih kamin mgnin matsifarnan datake tinkaroniā¦ā nabeelah ta fadi a ranta, tasan ba yadda zatayi da Aeezad ya dena mata mugayen kalamannan kuma har a gaban mutane, yanzu inya kuskure yayi a gaban danginsa bama hajiya rafiāah ko naāeema ba yaza tayi da rayuwarta, kwara taga ranar mutuwarta dataga wannan ranar,,,ta tsaya tsaye ta zuba masa ido Amma hankalinta na kan tunani-tunanin mummunar kaddarar data tinkarota kuma yanzu. doctor Nazir ya gama masa allurar yace Allah kara sauki kana ya fice a dakin nurse din na biye dashi a baya. Tinda doctor Nazir ya gama masa Allurar ya fara ganin Wani kala-kala, bacci ya fara kwatarsa Amma still idanuwansa na kanta, ya sakar mata murmushi dai-dai idanuwansa suka lumshe bacci ya figesa. āBan fara sanki Dan in dena ba JARUMA!ā¦.ā Ya fadi Yana sakar mata Wani irin shuāumin murmushi yayinda duka beautiful points dinsa suka lotsa, dukda bashi da lafiya Amma kyaunsa ninkuwa yayi. āNashiga uku ni Nabeelah!..ā Nabeelah ta fadi a ranta ta zubawa fuskar AEEEZAD ido, ita a rayuwarta batasan yaza tayi ta cirema Aeezad wadannan kalaman da yake mata daga cikin bakinsa ba. Takai 5mnt tana tsaye tanata kallonsa yanata bacci , yayinda tunani iri iri ketawa zuciyarta wankan tsarki suna mata dirar mikiya, gabaki daya tsoro ma Aeezad ke basa, gani takeyi kmr ana ingizasa gabaki daya bashi da control Yana gadon asibiti Amma yake mata wannan kalaman. āWace irin matsifa ce ta jarabawa ta sameni kumaā¦ā nabeelah ta fadi yayin da kwallah suka gangaro mata. āYa Rabbih ka temakeni,ka rufamin asiri bani da gata se naka, Allah kasa yadenamin wadannan kalaman, ya Allah badan niba Dan Annabi SAWā¦.ā ta fadi still tana kwallah,. Seda tayi kwallarta maāishi kana ta juya ta fice a dakin, tana fitowa aka shiga tambayarta ya taga jikin, ta tabbatar musu da Dasauki, hajiya bilkisu tayi hamdala ga ubangijinta jin tabbacin jikin jikanta da sauki daga bakin Nabeelah. Har zuwa lokacin hajiya rafiāah da naāeema basa gurin bayan sun gama kus-kus dinsu nacewar Nabeelah asiri Tama Aeezad Sbda tadinga amsar kudi a gunsa, Sam Basu kawowa ransu santa Aeezad keyi ba, sbda sun San yafi karfinta nesa ba kusa ba. Bayan sun gama makirce-makircen ne suka nufa hotel din dasuka kwana jiya, itafa rafiāah daman ciwon Aeezad ba damunta yayi ba, damuwarta daya kada ya maida mata diyarta karamar bazawara, Amma tini ta gaji da zaman asibitin ta kosa ta komi katsina ta nufa hanyar gurin malaminta, ba karamin bata mata Rai Alhaji sunusi yayi ba zuwansu garin kanon musammanma yau, wai har ita ce yaro karamin Saif ke gaya mata magana a gaban Alhaji sunusi ammma bece komai ba sema ya sadda kansa kasa, sadda Kannasa kasa da yayi ba karamin Kara batawa hajiya rafiāah Rai yayi ba, Dole seta kara sabon zubi a kansa,sannan cin mutumcin da hajiya bilkisu ta mata da Alhaji Abubakar da saif da hajiya Maryam, dukse ta dau mataki a kansu, nabeelah Kam dole tasa a duba mata a kanta sosai a karya Sihirin datawa Aeezad, shi kansa uban gayyar Aeezad dole tasa a masa Wani mugun asirin dukda a baya tayi tayi Amma bayayi masa, ko yayi masa na 2days ne seya sauka kamar ba a taba masa sihiri bama, a wannan Karan bazata masa wasa ba, hakan ta kudirta a ranta, domin ta kula yankan albasa na neman sasu kuka ita da naāeema.
Saadatubintuabdullahiš
Akwai kayafa matan aljanna
Kayan da Zaki sace zuciyar mijinki cikin sauki wlh
Muna hada sets na ban mamaki
Set ne kala kala
Akwai yajin maza Mai matukar kyau da aiki
Ina matan dabasu samun gamsuwa wurin Miji Ina matar da basir ya Hana Mijinta sauke nauyi Dake kansa na kwaciya
Kuyiwa Mai gida anfani da wannan yajin Kiga yadda Mai gidanki zai burgeki a gadoā¤ļø
Akwai set na alkhairi
Wannan set anyi shine musamman saboda mazan da Basu sake hannu , namijin da yanadashi Amma baya Baki sai dai yayita kyauta awaje wannan set din wlh dole yabaki matsalar kikayi anfani dashi dai dai da instruction dinsa
akwai matsin ciwgum hajjaju ki siya ki matse gabanki gam
Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa šš¤¤ kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gadoš¤¤ kayan dadih se mata masu darajašš¼*
Akwai gumbar madara
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar zuma
Akwai gumbar bata gaban matan duniya
Akwai gumbar farar saka
Akwai gumbar rubutu
Akwai gumbar cikakkiyar mace
Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi
Akwai gumbar goron tulahšhajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki šš¼
Akwai gumbar nonon rakumi
Akwai gumbar kin fita zakka
Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa š¤¤
Akwai lates magungunan sanyi, dana basirā¦.
Hajjaju in akwai sanyi da basir ai oga baze gane ma dadinki ba , kema bazaki ganewa dadinsa baā¦make sure ki gyara sanyi da basir hajjaju ki zama fresh kisha kiga ikon Allah.
Chart me up hajjaju 08101626484