Namijin Zuma 13
đđNAMIJIN ZUMA PAID PAGE13đđ wannan book din na kudi ne 1k 08101626484.
*Masu zagina ku Adana kalamanka,,,nace akwai sauran rina a kabah!âŠ.đ*
âInnalillahi waâinna ilaihirrajuâun!â Hafsat da halima suka hada baki gun fadar hakan, a guje suka fada kan nabeelah, har suna rige-rige. Cikin dâimauta aunty hafsat ta shiga girgiza nabeelah Nan fa taji shiru, Nan hankalin Aunty hafsat ya kara kololuwa a tashi, Nan take tashiga double fire, zuciyarta kmr zata narke sbda tashin hankali. âYanzu Aunty nabeelah kema mutuwa zakiyi ki barmuâŠya zanyi da rayuwata ni hafsaâŠki temakamin ki tashi please, in ina ganinki ji nakeyi tamkar Aeezad nake gani Dan Allah Kiyi hkri!âŠ.â Sambatu hafsat tashigayi , Nan ta kara saka wani kukan me tsuma zuciya. âBata mutu ba suma tayi âŠâ Cewar halima data mike daga tattaba nabeelah datayi, cikin hanzari ta nufa frij ta dauko babbar robar faro water, ta watsa ma nabeelah dake kwance kmr matacciya, seda Halima ta juye mata kaf ruwan robar faro din kana nabeelah ta sauke wata iriyar nannauyar ajiyar zuciya. Aunty hafsat ta tsagaita da kukanta jin nabeelah ta sauke ajiyar zuciya hakan ne yabawa Aunty hafsat tabbacin nabeelah bata rasu ba ashe. Bayan nabeelah ta farfadâo seda tayi 1mnt tanata sauke ajiyar zuciya, kana abubuwa da dama suka shiga dawowa cikin Brain dinta sababbi fil, lamarin de ya kara gawurta kamar a film, hawaye ne suka shiga zirya a kan kuncinta yayin dataji zuciyarta tayi mata nauyi tamkar an narka mata narkeken dutse, hatta da yatsanta ta gaza kO dagasa tamkar wadda ta kamu da ciwon mutuwar jiki haka take jinta, duniya kaf ta dauki radâadâi a gareta. âAeezad dina ya rasu!â ta fadi a bayyane, yayindata shiga kokarin bude kwayoyin idanuwanta, taji suma sun mata nauyi , tamkar ba idanuwanta ba, kaf jikinta ma jinsa takeyi kamar ba nata ba, bata tabawa kanta fatar mutuwa ba se yau da akace mata Aeezad dinta ya rasu, ko ubanta daya rasu bata shiga tashin hankalin datake ciki ba a halin yanzu. âInama nice na mutu bashi baâŠâ ta fadi a bayyane yayin datake ci gaba da kuka, me narkar da zuciyar me saurare, Aunty hafsat da Halima se sannu suketa binta dashi tin sadda ta farfadâo Amma sam bata jisu ba, se kallonsu takeyi kamar taga wata sabuwar halitta, kaf ma bata gane kowa sosai, balaâin da take ciki kawai take iya ganesa. âDan Allah ki kwantar da hankalinki nabeelah,âŠâ Aunty hafsat ta fadi se kwallah kawai takeyi, Tama rasa me zatace,tabbas tasan Aunty nabeelah tafita shiga tashin hankali, ai setaga ita tashin hankalinta ma kalilan ne ashe, me akayi da maza inji karya, ita da kanta ta sarawa yanayin da nabeelah tashiga. Kuka kawai nabeelah keyi ta kasa mgna kawai tunano last abubuwan dasuka wakana tsakaninta da Aeezad takeyi, se yanzu ta kara nadamar Marirrikan data masa , ji tayima gabaki data ta kara tsananin tsanar kanta, hawayen datakeyi ita kadai tasan ya takejin zafinsu daga zuciyarta,. âYa Rabbih kasa na mutu Nima nabi Aeezad dina, ko ruhina ze samu salama!âŠâ Nabeelah ta fadi still a bayyane yayinda voice dinta se cracking yakeyi. Aunty hafsat ta kara tausayawa nabeelah, ita yazu ma bata tausan kanta kmr yadda take tausan nabeelah. Halima ma tini ta kara luntsuma a tausayin nabeelah tasan wacece nabeelah a gun Aeezad, babu wanda ze Rabi family din besan wacece nabeelah a gun Aeezad ba. Baban Noor ne ya fado falon bako sallahma kallo Daya zaka masa ka tabbatar Yana cikin damuwa, tin Yana office yaga abinda yasamu Aeezad a TV. Yana shigowa aunty hafsat ta zubo masa Ido, halima ta gaidasa ya amsa Sam baya cikin yanayi, abinda yasamu Aeezad ya matukar gigitasa a fari shima yasha ko Aeezad din ya rasu ,yadda ya gansa a TV yasha gawa ce, seda alhaji sunusi ya kirashi yanzu ya sanar dashi Aeezad din be rasu ba, domin tini sun isa garin Kano suna ma asibitin da Aeezad yake yayinda tini aka bashi taimakon gaggawa. Idanuwan baban Noor suka sauka a kan nabeelah dake kwance kasa, ko ba a gaya masa ba yasan gigitar mutuwar Aeezad ce ta tabata,domin yasan kowa zesha Aeezad din mutuwa yayi, tini shima abokansa sun fara kiransa suna masa gaisuwa ba sbda kowa yasan yayar Aeezad din yake Aure. âHafsat ina kika ajiye wayarki ne? Daddy yace ya kikkiraki baki daga ba⊠â cewar baban Noor. hafsat daketa kwallah Tace âBansanma ina wayar take ba wlhi Baban Noor, tashin hnklin rasuwar kanina Ma kawai ya isheni a halin yanz âŠ.â Ita shaf Tama mance da wata waya a duniyarnan. Baban Noor yace âai be rasu baâŠDaddy yace in gaya miki ma jikin da sauki ashe Harbin ma da aka masa a hannu ne anma cire masa bullet din jikinsa ai an basa taimagon gaggawa tini, yanzu ma daddy yacemin jini ake kara masa ya sanar Dani jikin ma da asauki insha Allahu, Allah ya kawo rangwame ba yadda muke tsammani baâŠâ Tinda baban Noor ya fara mgnr jikin da sauki tini nabeelah ta tashi zaune ta zubuwa baban Noor manyan eyeâs dinta, Sam bata gane me yake cewa, kawai de ta fahimci cewar da yayi AEEEZAD dinta be rasu ba, Nan nabeelah ta kidâime tashiga tunannika cikin rashin fahimta, brain dinta ya tafi hutu na wasu dakiku. . âBa ance ya rasu ba?â Cewar aunty hafsat da tini itama tashiga dâimauta Cikin rashin fahimtar me mijinta ke niyar sanar da ita. âAah wlhi be rasu ba, Nima Dana ganshi a TV ai nasha ya rasu ne wlhi, Ashe be rasu ba Yana raye Ynzu haka ma nace miki jini ake kara masaâŠâ âDan Allah da gaske kakeyi Aeezad dina na raye?â nabeelah ta fadi murya na rawa har yanzu bata hayyacinta Sannan ta kasa yadda Aeezad na raye. Baban Noor Dayaji haushin abinda tace wato Aeezad dinma nata ne, shima daman tini baya kaunar alakarsu, dukda Yana cikin Wani yanayi Amma be hanasa jin zafin abinda tace ba, sbda shifa har yanzu Yana kaunar nabeelah,be taba shaâawar aure ba a yanzu sbda Yana samun na banza , se a kan nabeelah ya farajin shaawah kara Aure, shi inma bazata auresa ba inde zata yadda yadinga sex da ita, a dadinsa, ya lulluntsumi wadannan lantsan-lantsan din monuwa dasuke tsole masa Ido, a rayuwarsa yanason nonuwa a jikin mace, Musammanma irin nonuwan nabeelah se akaci rashin saâah matarsa bata da nonuwa sede wasu kananu da ita, irin tsayayyun in tana shayarwa suyi girma data yaye suyi mitsil-mitsil shi yafiso yaga nonuwa kamar gwanda tulu-tulu, mediums sizes irin na Nabeelah, cikar nonuwanta da kyaunsu ya baci fammm suke sun cika riga. âBe rasu ba wlhiâŠâ Cewar baban noor. Wata iriyar ajiyar zuciya nabeelah ta sauke ita Sam bata yadda Aeezad be rasu ba sede inta sashi a idanuwanta ne zata yadda da hakan, kawai burinta ta ganta gata gashi. âAlhamamdulillahi ya RabbihâŠ.â Aunty hafsat ta fadi a bayyane yayin dataji Wani irin sanyi a ranta da akace mata Dan uwanta be rasu ba, halima ma hamdala tayi, aunty hafsat ta dawo da dubanta ga Nabeelah cikin murnar data rubanya bakin cikin dake tattare da ita tace âAunty ki kwantar da hankalinki AEEEZAD be rasu ba wlhi ⊠alhamamdulillahi ya AllahâŠâ Binta da Ido nabeelah tayi, ita Sam bata murna sede tabbas taji sasssucin yanayin datake ciki , kawai so takeyi ta gansa ta tabbatar be mutu ba, sannan tanaso ta rokesa gafarar marirrikan data masa ko zata samu sassaucin abinda takeji a zuciyarta a halin ynzu, abubuwan datakeji a zuciyarta a halin ynzu sbda Marin data masa baze misaltuba, ita kadai tasan me takeji. âku shirya ai nariga nase mana fly kawai gabaki daya muje muga jikin nasa yafi ai kawaiâŠâ Cewar baban noor. Ai kmr nabeelah na jira ta mike da kyar, yayin data shiga tangal-tangal zata fadi halima ta tarota. âAunty bazaki iya zuwa ba ki zauna tinda kema ba lafiya ce dake baâŠâ Cewar hafsat. Baban Noor yace âMeya sameta?â maman Noor ta kwashe yanayin da nabeelah tashiga harda sumar datayi ta gayawa baban Noor, a wannan Karan dole seda ya tausaya mata. âSubhanallahi gaskiya be kamata taje ba, ta bari Nan da 2days setaje ita, yanzu ai asibiti ya kamata a kaita ma first, dubafa kiga yadda take kmr wadda tayi ciwon 10yrs duk ta rame wlhi tayi Wani iriâŠ.â Cewar baban Noor a duniya bayan San da yakewa nabeelah na aure dana fasikanci, Yana santa kuma sbda tanason yaransa kuma yaranma nasanta over, dadin dadâawa tana kulawa da yaran sosai shi kuma a duniyar Yana kaunar yaransa fin komi. Marairaicewa nabeelah tayi jin klmn baban Noor Cikin rudewa tace. âDan Allah ku temakamin a kaini in gansa ,ni lafiyata Lau wlhiâŠâta fadi tana cigaba da kwallah, Nan ta kara bawa kowa tausayi hafsat tace âjeki wanke fuskarki Aunty ki chanza kaya kisa hijjabi mu tafi kawaiâŠâ Cikin hanzari nabeelah ta nufa dakinta kafin takai dakin tini tayi faduwa kusan biyar tana tashi sbda Jiri kawai take gani, wuyanta a ciccike yake Amma yau kawai har kâashin wuya ya bayyana a wuyan nata. âA haka zamu tafi da ita duba fa kiga yadda taketa faduwa kafin ta Kai kofar dakinta,, kusan faduwarta biyarâŠâ Cewar Baban Noor. âDole sede mu tafi da itan bazata taba yadda mu barta a nan ba, ai bama zeyu mu barta Nan ba, bakaga yadda duk tayi ba kmr ba ita ba ta sauya duk a kan mutuwar Aeezad dinne fa dana gaya mata, wlhi yanayin data shiga koni ban shiga irinsa ba, kmr zata mutu,ni na sadakarma ta mutunâŠâ Cewar Hafsat datayi mgnr cikin tausan nabeelah. âWallahi gaskiya ni namaji tsoro, Nima timi Nasha ta rasu ne wlhiâŠâ Cewar halima. Baban Noor ya sauke ajiyar zuciya yace âAllah ya kyauta na gaba,âŠduba kiga yadda de nabeelah ta chanza a rana daya, kema duk kinbi Kin sauya idanuwanki duk sun zurma hafsat, ,,, Kai tashin hankali bashi da dadih kwata-kwataâŠâ âSunan tashin hankalinma bashi da dadihâŠâ Cewar hafsat daketa sauke Nishi kmr wadda ke labour room. âYanzu yaza ayi da yarannan dasuke school? Ko kin dakko su ne?â cewar baban Noor. Shaf ma Aunty hafsat ta mance tanada wasu yara, seda Baban Noor yayi mgna kana ta tuna. âAf wlhi nama mance dasuâŠban dakko su ba, kawai a barsu a gurin Aunty Halima ta dakkosu su zauna a gunta seta tafi da maids dina guda biyuâŠâ âEh bakomai a barminsu Allah de yabawa Aeezad lafiya Dan Annabi SAWâŠâ Dukkaninsu suka amsa (SAW) Amin, . aunty nabeelah ta fito sanye da hijjabi abai-bai ko wanke face din nata batayi ba,balle chanza kaya, hijjabi kawai tasamu dmr sawa shima hijjabin a rikice tasashi ba kyaun gani. Baban Noor da Aunty hafsat da halima suka zubo mata Ido, har yanzu a kidâime nabeelah take idanuwannan nata sunyi maron-maroon fuskarta cikakkiyar tayi karo-karo baka ganin komi se hancinta kawai,kallo Daya zaka mata ka tabbatar kaf bata hayyacinta, ganin haka ne ya Hana Aunty hafsat da halima cemata ta gyara hijjabinta. âMu tafi kawai baban Noor ni a shirye nakeâŠâcewar Aunty hafsat. Baban Noor ya kalleta duk a kidâime take itama Amma sam bata Kai nabeelah ba, yace âina wayarki?â âInaga office na barotaâŠâ Cewar hafsat. Baban Noor yace âOkay ku fito muje office din a dauko wayarki semu wuce jirginmu Yana gab da tashi, dannaga time din danasa ya tafi âŠ.â Ya fadi Yana duba watch din hannunsa. A jere suka fito Harabar gidan harda halima wadda zasu sauketa a office ta dauki motarta domin ta dakkosu su Noor da Asmah a school. Dreva ne yaja motar kirar jeep baban Noor ya zauna a gaba, nabeelah ta zauna can baya yayin da ita kadai tasan ya takeji, ji takeyi tamkar ta bude idanuwanta ta ganta a gaban Aeezad, zuciyarnan ta-ta, se fatt-fatt takeyi, tabbas in kana kusa da ita dole kajiyo bugun zuciyar ta-ta. Hafsat da Halima sune a tsakiya. Ba bata lokaci suka nufa office din aunty hafsat halima tashiga ta dakko mata phone dinta da bag dinta da duk Wani Abu nata, ta kawo mata kana ta musu fatan alheri,tace a gaida mara lafiya kafin suma suzo. ,dreva yaja motar se Airport,, suka isa airport din dai-dai jirgin ya kusa tashi, suka shiga dreva yaja motar zuwa gida. ,Nabeelah hafsat Baban Noor baa jimawa su Kuma jirginsu ya tashi zuwa garin Kano,.
Saadatubintuabdullahiđ
Akwai kayafa matan aljanna
Kayan da Zaki sace zuciyar mijinki cikin sauki wlh
Muna hada sets na ban mamaki
Set ne kala kala
Akwai yajin maza Mai matukar kyau da aiki
Ina matan dabasu samun gamsuwa wurin Miji Ina matar da basir ya Hana Mijinta sauke nauyi Dake kansa na kwaciya
Kuyiwa Mai gida anfani da wannan yajin Kiga yadda Mai gidanki zai burgeki a gadoâ€ïž
Akwai set na alkhairi
Wannan set anyi shine musamman saboda mazan da Basu sake hannu , namijin da yanadashi Amma baya Baki sai dai yayita kyauta awaje wannan set din wlh dole yabaki matsalar kikayi anfani dashi dai dai da instruction dinsa
akwai matsin ciwgum hajjaju ki siya ki matse gabanki gam
Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa đđ€€ kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gadođ€€ kayan dadih se mata masu darajađđŒ*
Akwai gumbar madara
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar zuma
Akwai gumbar bata gaban matan duniya
Akwai gumbar farar saka
Akwai gumbar rubutu
Akwai gumbar cikakkiyar mace
Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi
Akwai gumbar goron tulahđhajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki đđŒ
Akwai gumbar nonon rakumi
Akwai gumbar kin fita zakka
Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa đ€€
Chart me up hajjaju 08101626484