Noor Al Hayat Hausa Novel

  • Noor Al Hayat 50

    Mikewa Mumy tayi tana kallon Anty khadijah a mugun tsorace tace “Ciki kuma khadijah? Ciki fa??” Da kyar Anty khadijah…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 49

    Umma na dawowa cikin gidan ta tafi daki gun Khadijah a daki, xaune ta sameta kasa ta hade kai da…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 40

    Gaisawa Hajiya Rukayya suka yi da Mami, Mami tace “Ki ce kun dawo Nigeria kenan Hajiya” Hajiya Rukayya tace “Ina…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 42

    Katse wayar Sadeeq yyi jin bata ce komai ba, ya sake kiranta a tunaninsa network ne, bayan ta daga tayi…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 55

    Bude mata motar Aliyu yayi yana kallonta, ta ki kallonsa tana dai tsaye kamar me contemplating ta shiga ko kar…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 47

    Baby ta durkushe dakin tana kuka sosai tace “Mumy Anty Khadijah ce na ga tana xuba snipper a cikin indomien…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 51

    Khaleel na xaune waje idonsa a kan wayar hannunsa Khadijah ta nufosa, ya daga kai yana kallonta har ta iso…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 46

    Sai da sudais ya gama kallon d’an uwan nasa sosai kafin ya kai masa mari yana huci yace “How dare…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 44

    Silence din kusan 3 minutes ne ya biyo baya a parlorn, a hankali Khaleel ya dago kansa yana kallon khadijah…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 43

    Suna shiga parlorn khadijah ta xauna kan daya daga kujerun ciki, Shaheedah ta ajiye shureim tana murmushi tace “Wai basa…

    Read More »
Back to top button