Noor Al Hayat Hausa Novel

  • Noor Al Hayat 79

    Murmushi kawai Aliyu yayi bai ce komai ba, ya dau wayarsa dake ring ya daga ya kai kunne tare da…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 66

    Umma na lura da khadijah dake jujjuya abincin gabanta, ko bata gaya mata ba taga alamar tana da damuwa sosai,…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 78

    Ta fi 10 seconds a tsaye ganin babu haske a dakin, bata kunna wutan ba saboda akwai d’an hasken na…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 68

    Kallon direction din daki yayi kafin ya kalli Shureim yace “Je ka dauko min wayar Anty a daki” yaron na…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 67

    Sudais yace “Uhm is it necessary?” Mikewa khadijah tayi ta dau mayafinta tace “Toh baxa ku gaisa da Umma ba?”…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 63

    Shiru Jiddah tayi ta tallabi chin dinta tana kallonsa lkci daya kuma tana murmushi, Sudais ya hade rai yace “Magana…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 71

    Umma kasa kwakkwaran motsi tayi bayan ta gama jin bayanin Sudais ta kasa daina kallonsa, jikinta yayi sanyi sosai, tsoronta…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 58

    Aliyu bai ce komai ba ya tada motar a hankali ya bar premises din school din, har suka isa babu…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 57

    Khadijah ta hade kanta da gwiwa a hankali ta ki cewa komai, ya fi minti biyu yana kallonta, can ya…

    Read More »
  • Noor Al Hayat 61

    Khadijah tace “Ya dangartakar ku da su Deejah?” Ya d’an yi shiru yana tunani kafin yace “Wacece Deejah kuma?” Ta…

    Read More »
Back to top button